1/8
Kula Da Miji screenshot 0
Kula Da Miji screenshot 1
Kula Da Miji screenshot 2
Kula Da Miji screenshot 3
Kula Da Miji screenshot 4
Kula Da Miji screenshot 5
Kula Da Miji screenshot 6
Kula Da Miji screenshot 7
Kula Da Miji Icon

Kula Da Miji

Abrahamjr
Trustable Ranking IconDe încredere
1K+Descărcări
32.5MBMărime
Android Version Icon7.0+
Versiune Android
1.0.1(28-01-2025)Ultima versiune
-
(0 Recenzii)
Age ratingPEGI-3
Descarcă
DetaliiRecenziiVersiuniInformații
1/8

Descriere Kula Da Miji

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!


Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.


Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan finisnsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan finisnki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.


Domin samu cikakken bayani sauke wannan app sannan kayi rate nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, ameen!!

Kula Da Miji - Versiune 1.0.1

(28-01-2025)
Alte versiuni

Nu există încă recenzii sau evaluări! Pentru a fi tu primul care scrie una, te rugăm să

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Kula Da Miji - Informații APK

Versiune APK: 1.0.1Pachet: com.andromo.dev701988.app885475
Compatibilitate Android: 7.0+ (Nougat)
Dezvoltator:AbrahamjrPermisiuni:10
Nume: Kula Da MijiMărime: 32.5 MBDescărcări: 4Versiune : 1.0.1Data lansării: 2025-01-28 19:11:03Ecran min.: SMALLCPU acceptat:
ID pachet: com.andromo.dev701988.app885475Semnătură SHA1: 4A:46:2F:54:53:42:F8:E5:B0:2B:A5:70:66:89:19:66:06:04:D5:64Dezvoltator (CN): AndroidOrganizație (O): Google Inc.Locație (L): Mountain ViewȚară (C): USStat/oraș (ST): CaliforniaID pachet: com.andromo.dev701988.app885475Semnătură SHA1: 4A:46:2F:54:53:42:F8:E5:B0:2B:A5:70:66:89:19:66:06:04:D5:64Dezvoltator (CN): AndroidOrganizație (O): Google Inc.Locație (L): Mountain ViewȚară (C): USStat/oraș (ST): California

Cea mai recentă versiune a Kula Da Miji

1.0.1Trust Icon Versions
28/1/2025
4 descărcări7 MB Mărime
Descarcă

Alte versiuni

6.2.0Trust Icon Versions
12/10/2024
4 descărcări23 MB Mărime
Descarcă
6.1.0Trust Icon Versions
28/8/2023
4 descărcări24 MB Mărime
Descarcă
5.2Trust Icon Versions
19/8/2021
4 descărcări4.5 MB Mărime
Descarcă
5.1Trust Icon Versions
5/11/2020
4 descărcări4.5 MB Mărime
Descarcă
appcoins-gift
Jocuri AppCoinsCâștigă și mai multe recompense!
altele